Ga cikakken Bidiyon Abinda Ya faru da Yan Arewa Wanda Su yan Kudu Suka ƙone Su da Ransu

Ga cikakken Bidiyon Abinda Ya faru da Yan Arewa Wanda Su yan Kudu Suka ƙone Su da Ransu

Ga cikakken Bidiyon Abinda Ya faru da Yan Arewa Wanda Su yan Kudu Suka ƙone Su da Ransu, Ku Kalli Bidiyon Ku Tayamu Sharing Har Sai An Samu Adalci.

Da yawa Sunga video yanda ake ƙón@ wasu yan Arewa a jihar Edo abinda ya faru shine tabbas yan Arewa ne domin da idona naga abinda akai musu.

Wlh gabana hakan yafaru, yan uwanmu ne musúlmai yan Arewa, mafarauta ne.

Sun fito ne daga porta Court zuwa Kano sun kawo Wani gari da ake cema Uromi a jahar Edo state, garinda anan nake kasuwancina, kawai sai Yan Banga suka tare motarsu suka kama bincikensu.

Da sukaga bindígar farauta da karnuka kawai sai sukace wai Yan kidnápped ne shine sukayi musu haka su 24 ne mutum biyar kawai suka tsira da ransu jiya abin ya faru 27 ga watan wannan azumin.

Yanzu haka hausawa nanan suna zanga zanga wlh jiya naga t@shin h@nkali dakuma rashin Im@ni Ido da ido.

Watch Video Below 👇

Ga cikakken Bidiyon Abinda Ya faru da Yan Arewa Wanda Su yan Kudu Suka ƙone Su da Ransu

WATCH NOW

DOWNLOAD VIDEO

Author: Updatezala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *